Helon Habila

Helon Habila Ngalabak (an haife shi a watan Nuwamba na shekarar 1967) marubuci ne ɗan Najeriya ne wanda rubuce-rubucen sa suka ci kyaututtuka da dama, ciki har da kyautar Caine a 2001. Ya yi aiki a matsayin malami kuma ɗan jarida a Najeriya kafin ya koma Ingila a 2002, inda ya kasance Babban Malamin Chevening a Jami'ar East Anglia. A yanzu yana koyar da rubuce-rubuce a Jami'ar George Mason, Washington, DC.


Developed by StudentB